AMFANIN KANUMFARI GA DAN ADAM:Masu hawan Jini, Masu ciwon Qirji, Masu tsakuwar Qoda, idan suna shan wannan zasu samu lafiya da izinin Allah. Za'a rika sha safe da

AMFANIN KANUMFARI GA DAN ADAM:

Masu hawan Jini, Masu ciwon Qirji, Masu tsakuwar Qoda, idan suna shan wannan zasu samu lafiya da izinin Allah. Za'a rika sha safe da yamma ne.

4. LEMON ZAQI : Asamu 'bawon Lemu ayanyankashi kamar cikin Kofi guda, adafashi da ruwa kofi biyu. Idan ya tafasa sai asauke. Atace da rariya sannan asanya zuma arika shansa safe da yamma. 
Masu Ciwon kai da masu fama da kumburin ciki ko rashin narkewar abinci zasu samu lafiya.

5. NA'A-NA'A : Asamu ganyen Na'a-Na'a, Ganyen Raihan, adafasu tare da kanumfari arika sanya zuma, ana shan ruwan da 'duminsa, Sannan arika goga ganyen akan goshin marar lafiyan. 

Wannan maganin Ciwon kai ne sadidan, kuma yana magance chutar Kumburin jiki, Yana magance ciwon sanyi na mata, Yana magance ciwon daji (Cancer). In sha Allahu.

6. SANA-MAKKIY : Cokali uku na sanamiki, Cokali uku na garin Habbatus Sauda, Cokali biyu na chitta. Ahadasu adafa da ruwa kofi biyu Sannan asanya Sugar arika sha safe da yamma. Sannan arika shafa MAN CHITTA (Ginger Oil) akan goshin marar lafiyan. 

In sha Allahu kai zai dena ciwo. Idan kuma Jiri ne ko Hajijiya shima za'a samu lafiya in sha Allah.

7. MAN HABBATUS SAUDA : Arika shafawa akan marar lafiyan in sha Allahu kan zai dena ciwo. Amma za'a rika maimaitawa safe da rana da yamma.

8. MAN RAIHAN : Ahada man raihan da Man Hasa-lebban, tare da turaren Wardi ahada waje guda arika shafe jikin marar lafiyan baki daya. Bayan an karanta Fatiha 7, Ayatul kursiyyi 7, Suratul Feel 11,Qul Huwallahu 11, Falaki da Naasi 11 atofa acikin wannan hadin. 

In sha Allahu wannan maganin ciwon kai ne sosai. musamman irin wanda Shaitanun Aljanu suke haddasawa. Kuma yana magance Ciwon jiki Ko shanyewar Gabobi irin wanda Aljanu ke sanyawa.

9. FUREN ALBABUNAJ : Idan ana tafasawa cokali biyu, ana shansa safe da yamma kamar Tea, in sha Allahu Za'a ga abun mamaki wajen samun waraka daga ciwon kai, Ciwon Qoda, Rashin barci, faduwar gaba, Makalewar fitsari, etc.

Kanunfari na daya daga cikin abubuwan da muke amfani dasu a matsayin sinadaren kamshi a cikin abinci ko abun sha. Ko kun san cewa alfanun sa ya wuce gaban haka? 

Kanunfari na dauke da dumbin sinadaran kara lafiya da magance cututtuka da dama domin yana Maganin cututukkan da bama iya ganinsu kai tsaye ba tare da an saka madibin Likita ba (micro sort). Ga yadda za'ayi amfani da kanumfari wajen neman lafiya:,

(1) CIWON KAI:

~A) Yana maganin ciwon kai. A shafa man kanimfari a goshi, Yana taimakawa wajen ciwon kai wanda ke faruwa sanadiyar mura.

~B) Idan kuma ciwon kan.bana Mura bane, za'a iya samun Kanumfari guda biyar a saka a cikin ruwa kofi guda, a saka a wuta su tafasa sosai sai a saka Suger kamar Rabin cokali a ciki idan ya dan huce sai a sha ayi haka sau 2 a yini, In shaa Allahu kan zai daina ciwo koda kuwa baya jin Magani ne. 

(2) CIWON HAKORI: Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da man- kanimfari (clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin (dakakke), a jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai (clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).

(3) WARIN BAKI: Za'a iya amfani dashi a matsayin abun wanke baki. Yana maganin warin baki a tafashi a yawaitawanke baki dashi sau 3 a rana. 

(4) MAGANIN AMAI:

~ A) Domin Tsayawar amai ga Mata masu ciki, a daka kanunfari biyu a sa babban cokali daya na zuma a sha yana maganin Amai ga macce mai ciki.

~ B) Don magance amai baga mai juna biyu ba kuwa, a saka kanumfari 4 a cikin ruwa kofi daya a tafasa idan ya tafasa a saka sugar cokali daya a sha. 

(5) TYPHOID: A samu ruwa littr biyu sai a saka kanumfari kamar guda 5 a cikin ruwan atafasa ruwan kada a sauke sai ruwan sun koma sauran littr daya sai a sauke idan ruwan ya huce sai a riqa sha Wannan yana Maganin typhoid.

(6) CIWON KUNNE: A hada Man kanun fari da Man Ridi a diga akunne mai ciwo duk lokacin da za'a kwanta wannan yana maganin ciwon kunne.

(7) MAGANIN MURA: Ga masuyin mura A tafasashi da citta/jinja (ginger) a sha shayi.

(8) MAGANCE MAKERO/ KYANDA: Ana goga Man kanumfari a wurin da matsalar take wannan yana maganin Makero.

(9) GIRMAN MAZAKUTA:

Asamu nikakken kanumfari ko adakasa sai ajikasa da mansa ahada da man zaitun, ashafe "gaba" dashi,idan za'a kwanta, da rana kuwa duk bayan anyi wanka sai ashafa, wannan yana sa girman Azzakari.

(10) KARFIN SHA'AWA:

~ A) Ga maza. A samu Man kanumfari duk lokacin da za'ayi saduwar aure, awa daya kafin a fara a shafe gaba da shi.

~ B) Ga mata. Ajika kaninfari sai ya jiku a dunga sha. Dan yafi magunguna na mata dayewa kuma baya haifar da cuta sakamakon sauran magungunan mata.

(11) KURAJEN HARSHE: Don Magance Kurajen Harshe, daka Kanumfari a saka a
harshen a barshi zawon wani lokaci, ko kuma idan za'a kwanta a saka in shaa Allahu kafin safe zasuyi dama.

(12) CIWAN SIKARI: A wani
bincike da aka gudanar an gano cewa kanunfari na taimakawa wajen rage yawan sikarin dake cikin jini. Yadda ake amfani da shi Za a iya zuba kimanin gram 10 na dakakken kanunfari a cikin ruwan dumi, a sha shi da safe kafin a ci komai. Ko kuma a barbada shi a cikin abinci. 

(13) CIWAN GABOBI: Kanunfari na dauke da sinadaran da ke rage radadi da kuma kumburi, wannan ya saya ke da matukar tasiri ga masu ciwon gabobi. Yadda ake amfani da shi Za'a nade garin kanunfarin a cikin tsumma mai tsafta a dan dumama shi a wuta, sannan a dora shi a gurin da yake ciwon, ko kuma ana zuba man kanunfarin kadan a cikin ruwan wanka

(14) CIWAN MAKOGWARO: Kanunfari na da matukar tasiri akan ciwon makogwaro.

 Yadda ake amfani da shi za'azuba kanunfari guda~gudan
shi a zuma, a barshi na kamar tsahon awanni 8. Bayan haka sai a sha zumar da kadan da kadan ta yadda zumar za tana rufe cikin makogwaron da ke ciwo.

(15) RAGE TUMBI: Ana amfani da shi wajan rage tumbi. Yadda akeyi anajika shi aruwa sai a shanye ruwan akara zuba wani ruwan, za aga ciki yasake anyi bayan gida. Wannan shine alamar yana aiki. 

(16) GASHIN KAI:

~ A) Kaninfari ko man kaninfari yana taimakawa wajan hana gashi zubewa.
Yadda akeyi ana shafe gashi da shi gaba daya. 

~ B) Yana rinar da gashi, yadda akeyi asa kaninfari ashayi, idan yadahu yayi sanyi, sai safe kai dashi bayan angama shampo.

~ C) Ana wanke gashi. Yadda akeyi, asamu karin kaninfar cokali 2, da man zaitun rabin cokali, adan kara ruwa dan kadan sai a dorasa a wuta idan yakusa tafasa sai asauke, abari yayi minti 3. Ashafe gashi da shi, abari yayi minti 20, aje awanke, ana gama wanke wa, a shafa man kaninfari.

 Ayi kamar sau 2, gashin zaiyi kyau

YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI WAJEN NEMAN LAFIYA:

1.CIWON KAI

(A), Yana maganin ciwon kai. A shafa
man kanimfari a goshi, Yana taimakawa
wajen ciwon kai wanda ke faruwa sanadiyar mura.

(B), Idan kuma ciwon kan bana Mura bane, za'a iya samun Kanumfari guda biyar a saka a cikin ruwa kofi guda, a saka a wuta su tafasa sosai sai a saka Suger kamar Rabin cokali a ciki idan
ya dan huce sai a sha ayi haka sau 2 a yini In shaa Allahu kan zai daina ciwo koda kuwa baya jin Magani ne.

2. CIWON HAKORI

Yana maganin ciwon hakori. Zaka
iya amfani da man-kanimfari (clove oil)
ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin
(dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a
lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai
( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).

3.WARIN BAKI
Za’a iya amfani dashi a matsayin abun wanke baki. Yana maganin warin baki (a tafashi a yawaita wanke baki dashi sau 3 a rana).

4.MAGANIN AMAI
(A), Domin Tsayawar amai ga Mata masu ciki, a daka kanunfari biyu a sa babban cokali daya na zuma a sha yana maganin Amai ga macce mai ciki.

(B),Don magance amai baga mai juna biyu ba kuwa, a saka kanumfari 4 a cikin ruwa kofi daya a tafasa idan ya tafasa a saka sugar cokali daya a sha.

5.TYPHOID
A samu ruwa littr biyu sai a saka kanumfari kamar guda 5 a cikin ruwan a tafasa ruwan kada a sauke sai ruwan sun koma sauran littr daya sai a sauke idan suka huce sai a riqa sha Wannan yana Maganin typhoid.

6. Ciwon Kunne;
A hada Man kanun fari da Man Ridi diga a kunne mai ciwo duk lokacin da za'a kwanta wannan yana maganin ciwon kunne.

7.MAGANIN MURA
Ga masu su mura A tafasashi da citta/jinja (ginger) a sha shayi.

8. MAGANCE MAKERO/KYANDA
Ana goga Man kanumfari a wurin da matsalar tace wannan yana maganin Makero.

9. GIRMAN MAZAKUTA
Asamu nikakken kanumfari ko adakasa sai ajikasa da mansa ahada da man zaitun, sai ajika "gaba" dashi,idan za'a kwanta,da rana kuwa duk bayan anyi
wanka sai ashafa, wannan yana sa girman Azzakari.

10. KARFIN MAZAKUTA
A samu Man kanumfari duk za'a yi saduwar aure awa daya kafin a fara a shafe gaba da shi.

11. KURAJEN HARSHE
Don Magance Kurajen Harshe, daka Kanumfari a saka a harshen a barshi zawon wani lokaci, ko kuma idan za'a kwanta a saka in shaa Allahu kafin safe zasuyi dama.

AMFANIN KANUMFARI A JIKIN DAN ADAM
Kanumfari nada Amfani ga lafiyar dan
Adam domin yana Maganin Fungal,
Bacteria da Virus wato cututukkan da
bama iya ganin su kai tsaye ba tare da an saka madibin Likita ba (micro scpt). 
Akasashe da dama ana amfani da
kanumfari, kamar su Indunisia, America,
India da Sauran kasashen turai, Yankin Africa ma ba'a barmu a baya ba domin kusan ma duk mun fi sauran kasashe amfani da Kanumfari inka debe India domin gaba daya kasar India ba inda ba'a amfani da Kanumfari Musamman ma bangaren yankin Arewa na India.
America Sukanyi amfani da kanumfari wajen girki da kuma saka shi a Buredi. 
A kasar Netherland (holand) sukanyi
amfani da shi wajen hada wainar Fulawa (cheese).
A kasashen Chana da Japan sukan yi
sabulun da Kanumfari domin magance cutukkan da ke addabar fata.
YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI
WAJEN NEMAN LAFIYA.
1.CIWONKAI
(A) Yana maganin ciwon kai A shafa man kanimfari a goshi, Yana taimakawa
wajen ciwon kai wanda ke faruwa
sanadiyar mura.
(B)Idan kuma ciwon kan bana Mura bane, za'a iya samun Kanumfari guda biyar a saka a cikin ruwa kofi guda, a saka a wuta su tafasa sosai sai a saka Suger kamar Rabin cokali a ciki idan ya dan huce sai a sha ayi haka sau 2 a yini
In shaa Allahu kan zai daina ciwo koda kuwa baya jin Magani ne.
2. CIWON HAKORI. 
Yana maganin ciwon hakori. Zaka
iya amfani da man-kanimfari (clove oil)
ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin
(dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo. Idan man( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan alika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da
hakora).
3.WARIN BAKI. 
Za’a iya amfani dashi amatsayin
abun wanke baki. Yana maganin warin
baki (a tafashi a yawaita wanke baki
dashi sau 3 a rana).
4.MAGANIN AMAI 
(A), Domin Tsayawar amai ga Mata masu
ciki, a daka kanunfari biyu a sa babban
cokali daya na zuma a sha yana maganin
Amai ga macce mai ciki.
( B)Don magance amai baga mai juna biyu ba kuwa, a saka kanumfari 4 a cikin ruwa kofi daya a tafasa idan ya tafasa a saka sugar cokali daya a sha.
5.TYPHOID
A samu ruwa littr biyu sai a saka kanumfari kamar guda 5 a cikin ruwa a tafasa ruwan kada a sauke sai ruwan sun koma sauran littr daya sai a sauke idan ruwan ya huce sai a riqa shan Wannan yana Maganin typhoid.
6. Ciwon Kunne;
A hada Man kanun fari da Man Ridi a diga a kunne mai ciwo duk lokacin da za'a kwanta wannan yana maganin ciwon
kunne.
7.MAGANIN MURA
Ga masu yin mura a tafasashi da citta/jinja(ginger) a sha shayi.
8. MAGANCE MAKERO/KYANDA
Ana goga Man kanumfari a wurin da matsalar take wannan yana maganin Makero.
9. GIRMAN MAZAKUTA
Asamu nikakken kanumfari ko adakasa
sai ajikasa da mansa ahada da man zaitun, sai ajika "gaba" dashi,idan za'a kwanta, da rana kuwa duk bayan anyi wanka sai ashafa, wannan yana sa girman Azzakari.
10. KARFIN MAZAKUTA
A samu Man kanumfari duk za'a yi saduwar aure awa daya kafin a fara a shafe gaba da shi.
11. KURAJEN HARSHE
Don Magance Kurajen Harshe, daka Kanumfari a saka a harshen a barshi tsawon wani lokaci, ko kuma idan za'a kwanta a saka in shaa Allahu kafin safe zasuyi dama.
GODIYA GA ALLAH DA YA SAUKAR MANA ABUBUWA NA YAU DA KULLUM. 
1. CIWON SUKARI (DIABETES)
A wani bincike da aka gudanar a shekarar 2006, an gano cewa kanunfari na taimakawa wajen rage yawan
sikarin da ke cikin jini, a don haka yana
matukar taimakawa masu ciwon sikari. Yadda ake amfani da shi Za a iyabzuba kimanin gram 10 na dakakken kanunfari a cikin ruwan
dumi a sha shi da safe kafin a ci komai, ko kuma a barbada shi a cikin abinci.
2.MAGANCE MATSALOLI DA CIWON BAKI
Kanunfari da man shi na da tasiri akan kowane irin cuta ta baki, kama daga ciwukan hakori zuwa warin baki ko kumburin dasashi da sauran su. 
Dalili kuwa shi ne ya na dauke da sinadaran da ke kashe kwayoyin cuta da kuma rage radadin ciwo. 
Yadda ake amfani da shi Ga mai ciwon hakori, za a iya shafa man kanunfari ko kuma a tauna kanunfarin kan shi domin samun sauki cikin gaggawa. 
Idan kuma mutum yana fama da warin baki ne, to zai tafasa kanunfarin a cikin ruwa, idan ya huce, za a dinga amfani da shi wajen kurkure baki bayan cin kowane abinci.
3.MAGANCE CIWON GABOBI
Kanunfari na dauke da sinadaran da ke rage radadi da kuma kumburi, wannan ya sa ya ke da matukar tasiri ga masu ciwon gabobi Yadda ake amfani da shi Za a nade garin kanunfarin a cikin tsumma
mai tsafta a dan dumama shi a wuta, sannan a dora shi a gurin da yake ciwon, ko kuma ana zuba man kanunfarin kadan a cikin ruwan
wanka. 
4. MAGANCE CIWON MAQOGARO
Kasancewar shi dauke da sinadaren dake kashe kwayoyin cuta da rage radadi, kanunfari na da matukar tasiri
akan ciwon makogwaro.
Yadda ake amfani da shi Za zuba kanunfari guda gudan shi a zuma, a barshi na kamar tsahon awanni 8. Bayan haka sai a sha zumar da kadan da kadan ta yadda zumar zata na rufe cikin makogwaron da ke ciwo. 
5. MATSALOLIN FATA
Kanunfari na tasiri akan matsalolin fata kamar su kuraje, dabbare dabbare, kumburi da sauransu. Yadda ake amfani dashi Za a iya hada garin kanunfari da Zuma da lemon tsami ana shafawa a gurin da yake da matsalar. 
6.DOMIN KARIN NI'IMA
kamar yanda mata ke ajiye Zuma agida haka yanzu mata basa rabuwa da kanunfari domin duk wani hadin daka na musamman ko hadin ruwan jaraba ko wani tsumi idan kuka bincika.zakuga akwai sa hannun kanunfari don haka kema ki ajiye shi don burge mijinki duk lokacinda zaki dafa shayi kada kimanta dashi domin idan ya hadu da lifton yana aiki ajikin mace wajen karin ni ima kuma yanada kyau ajinki ya zama akwai kunfari aciki 
7.RAGE KIBA (LOSE WEIGHT)
Ana Amfani da kanimfari wajen rage tumbi ki jika shi aruwa idan ya yini ajike sai kishanye ruwan ki kara wani zaki ga cikin ki yasaki kinyi bayan gida wannan shine alamar yayi miki aiki 
8.INFECTION
(A).Ana Amfani da Kanimfari wajen maganin infection idan kika saka ruwa tafasashe a copy flast sai ki zuba shi aciki da ganyen magarya kirufe sai yayi kamar sa'a daya (1 hour) zaki yini
kina yin tsarki dashi har zuwa dare 
(B)Zaki iya daka garin kanimfari kihadashi da totuwar raken dakika sha yabushe sai ki sami farin muski (miskul dahra) ki cakuda shi sosai da garin da tutowar raken da kuma muskin idan yabushe sai ki ringa turaren tsugunawa dashi wannan kada ki barshi.

ALLAH YASA MU DACE.

Post a Comment

Previous Post Next Post