GUZURIN AMARE ◇**❐ ​GYARAN FUSKA 1 ​❐*

◇ GUZURIN AMARE ◇

*
*❐ ​GYARAN FUSKA 1 ​❐*
☛ kwal
☛ Zuma
☛ yoghurt

Ki Samu kwanaki danye ki fasa ki cire yellow din, da farin ruwan Zaki yi amfani sannan ki zuba Zuma cokali daya a kan ruwan kwai guda daya ki saka yoghurt ki juya sosai, sai ki shafa a fuskarki, sannan ki turara fuskar da ruwan zafi ko da garwashi zuwa min 30, idan kin gama sai ki bar shi ya bushe zuwa Rabin awa, sannan ki wanke fuskarki zata yi kyau sosai.

             ✿ GYARAN JIKI ✿

・aloevera.
・kankana.
・abarba.
・kurkur.
・kwal.

Ki Samu ganyen aloevera ki matse ruwan sai ki zuba ruwan kankana karamin ludayi ruwan abarba ma cikin karamin cokali, danye kwai farin banda kwaiduwar guda biyu, garin kur-Kur cokali daya, ko hada ki zuwa awa daya sai ki yi wanka yana sa kyan jiki da laushi .

      ❐ ℳAGANI NAKARWA ❐

❒ man kadanya.
❑ man zaitun.
❐ lemon tsami.

ki hada man kadanya da man zaitun guri guda ki matsa lemon tsami a Kai, Amma ba da yawan ba, ki juya sosai sannan ko dinga shafawa a inda nakarwa ta fita miki, ki yawaita.

           *♜ MAN ZAITUN ♜*

ki nemi man zaitun mai kyau ki hada shi da garin habatusauda da zuma ki dinga diban cokali daya safe da yamma kina sha.

❑ ki dinga amfani da man zaitun da auduga kina inserting a gabanki.

              *☆ RAKE ☆*

hmm shi rake da kike ganinsa shan sa yana da amfani sosai domin yana saukar da Ni'ima.

            *♤ KANKANA ♤*

ana mata kirari da uwar ruwa idan kika dimanci shan kankana abin dai ba'a cewa komai koda kuwa ita kadai kike sha.

               *● AYA ●*

yar'uwa ki dauwama kina cin aya domin yana saukar da Ni'ima.

           *◑ KWAKWA ◑*

tana saukar da Ni'ima musaman idan kika hadata da dabino ko kuma ki hadata da dabino da madara ki hada ki sha.

Ya take ne ƴan amanarmu? Barkanku da dare.

Kada ku sha'afa zaku iya shiga Group ɗinmu na #Telegram ta wannan link domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a koda yaushe.
👇👉 
https://t.me/sirinrikemiji

Post a Comment

Previous Post Next Post