WARIN BAKIHalitosis

WARIN BAKI
Halitosis

Conditions of Nose, Throat and Respiratory Tract

Conditions of the nose, throat, respiratory tract.

Chronic tonsillitis, lung diseases like chronic bronchitis and bronchiectasis.

Chronic gastritis, and sinusitis which causes a discharge at the back of the throat.

Many cases of bad breath
Halitosis Causes

Bad breath or halitosis causes are typically attributed to bacterial activity in the mouth that causes a release of chemical molecules that contain sulfur.

A high protein diet can aggravate the problem as these chemicals are released from bacterial activity on protein.

Smoking:- Ai wannan dabi'a tana gaba gaba wajen haifar da matsalar warin Baki, Dan haka rage Shan taba na daga cikin hanya mafi sauki ta magance warin Baki.

Diet:- Abinci, duk wani ko wata Wanda keda matsala ta warin Baki ya bibiyi yanayin abincinshi, a bangaren abinci wannan matsalar nada nasaba da abinci, lallai idan mutum ya samu canjin abinci, misali sanadiyar aure, aiki ko yanayin wajen zama na gaba gaba wajen haifar da wannan matsalar ta warin Baki.
Idan mutum ya zama Yana samun low intake na carbohydrates suna haifar da wannan matsalar. Abinci kamar ALBASA, tafarnuwa da sauran su na gaba gaba wajen habbaka matsalar warin Baki dama wasu proteins rich foods Kamar yawan cin kifi, mugun cin red meet mutum shi baida aiki sai cin Jan nama duka suna Kara matsala ta warin Baki.

Dry Mout:- Bushewar Baki gaba Daya, idan bakin mutum yazama ko yaushe abushe, miyau na Masa wahala sanadiyar cutuka da dama ko canjin yanayi musamman lokacin zafi da Rashin wadataccen ruwa a jiki na daga cikin abunda ke haifar da wannan matsalar ta warin Baki. Ya mutum zai fahimci bakinsa na bushewa shine idan ya fahimci baya Shan ruwa akai akai, jikin shi na mashi zafi, idan aikin zuciya baya inganta sannan Kuma Bushewar lebe duka suna daga cikin wannan alamun. Mafita arika anfani da chewing on marar Sugar.

Dental Wear:- Wannan shine kogon hakora, idan mutum yanada kogo Kuma aka kasa magance shi Yana Daya daga cikin abunda yake haifar da matsala ta warin Baki, duk lokacin da mutum yaci wani zai makale daga karshe ya kasa fita idan ya Dade yarube sai Baki ya fara wari, magance wannan shine maganin kogon hakoran da Kuma ingancin wanke Baki bayan anci kowane irin abinci.

Gingivitis:- Kunburin dashashi na daga cikin matsalar da take haifar da warin Baki idan ba ayi sannu ba, matsala ce wacce take haifar matsananncin wari Baki idan ba a magance matsalar ba, maganin matsalar kadai ne zai iya magance warin bakin.

Xerostomia:- Wannan wata matsala ce wacce mafi yawa bamai zaman kanta ba, alamune na wasu cutuka da dama, Xerostomia shine bushewar Baki ko kafewar Miyau, idan mutum ya zama bayada isashshen Miyau a Baki Yana daya daga cikin dalilan da suke haifar da warin Baki Dan Haka rashin wadataccen ruwa ajiki ma matsala ce da zata iya haifar da wannan.

Kabir Yusuf Danwurin Dutsi
Ke maku barka da safiyar talata
25-02-2020

Post a Comment

Previous Post Next Post