Wato kace wa uwar gida tayi maka wannan tea din zaka bani labari. Wato black tea ne ba madara. Ga recipe din:

Wato kace wa uwar gida tayi maka wannan tea din zaka bani labari. Wato black tea ne ba madara. Ga recipe din: 
✅ Mint Leaf ko kuma mint Lipton
✅ Black pepper powder
✅ Star anise 
✅ Two Cubes of sugar.

This is very refreshing. Zaka ji dadi kuma za kayi nishadi. Sannan idan ka kai ziyara the other room, za kaji babbanci InshaAllah.

Post a Comment

Previous Post Next Post