Kaushin ƙafaDon kawar da kaushin ƙafa, a shafe ƙafafu da man riɗi a bar shi

Kaushin ƙafa

Don kawar da kaushin ƙafa, a shafe ƙafafu da man riɗi a bar shi na tsawon dare ɗaya, wannan yana taimakawa wajen kawar da kaushi a ƙafafu.

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA. 

✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam

Post a Comment

Previous Post Next Post