Bayani game da bawon albasa1. Rage haɗarin kamuwa da cutar infection

Bayani game da bawon albasa

1. Rage haɗarin kamuwa da cutar infection 

2. Rage yawan matakin cholesterol

3. Baiwa fata kariya

4. Inganta matakin red blood cell

5. Rage haɗarin kamuwa da ciwon daji

6. Karfafa zuciya da gudanuwar jini

7. Sarrafa matakin sukarin jini

8. Ƙarfafa garkuwar jiki

ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA. 

✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam

Post a Comment

Previous Post Next Post