MAGANI A GONAR YAROAssalamu Alaikum

MAGANI A GONAR YARO

Assalamu Alaikum Yanuwa
Ina masu Fama da matsalar
1. Ciwon Uric Acid
2. Ciwon Gout 
3. Ciwon Gabobi
4. Rudewar ciki
5. Ciwon Baya
6. mutun Yana so ya Rage Qiba

Mal. Abdulwahab Goni Bauchi Yace Ka samo

1. Ruwa 1 litre
2. Tuffa (Apple) ¼ Maana ka raba shi gida 4
3. Lemun tsami qarami guda daya

zaa tsoma wannan kashi daya bisa huda na tuffa a cikin ruwa 1 litre, sai a matsa lemun tsamin ciki kuma a bar bawon lemun a ciki na tsawon Awanni (12) 12hrs Maana daga 6pm zuwa 6am, ka dauka ka dinga sha akai akai ko wane lokaci na tsawon sati biyu, Malam yace Insha Allah mutum zai samu lapia da izinin Allah.

Allah ya qara mana lapia baki daya 🙏
🖋️Amsoul Islamic & Herbal medicine

Post a Comment

Previous Post Next Post