YADDA AKE GYARAN NONO YA ZAMA LAFIYA, BABBAN TSAYAYYE*

*🌺 YADDA AKE GYARAN NONO YA ZAMA LAFIYA, BABBAN TSAYAYYE*

*Abubuwan da ake bukata:*
- Man zaitun (olive oil)  
- Man hulba (fenugreek oil)  
- Zuma
*Yadda ake hadawa:*
1. A haɗa man zaitun da man hulba (cokali 2-2).  
2. A zuba cokali 1 na zuma a ciki.  
3. A motsa su sosai har su haɗu.

*Yadda ake amfani:*
A shafa hadin a nono bayan wanka da dare. A yi tausa da kyau na minti 5–10. A yi haka kullum na sati 2.

*Amfanin sa:*
- Yana ƙarfafa nono  
- Yana sa nono ya cika ya yi tsayuwa  
- Yana ƙara lafiyar fata

Post a Comment

Previous Post Next Post