*🌿 MAGANI NA GIDA DON NI'IMA GA MATA*
*Abubuwan da ake bukata:*
- Citta (ginger)
- Kanumfari
- Habbatus-sauda
- Zuma
*Yadda ake hadawa:*
1. A niƙa citta da kanumfari da habbatus-sauda gaba ɗaya.
2. A zuba garin a cikin ruwan zafi, a tafasa na minti 10.
3. A tace ruwan, a zuba spoon 1 na zuma a ciki.
*Yadda ake sha:*
A sha rabin kofi sau ɗaya a rana, bayan sallah magrib.
*Amfanin sa:*
- Ƙara ni’ima da sha’awa
- Yana rage gajiya da ciwon mara
- Yana sa mace ta ji daɗin kanta da mijinta
- Yana motsa jini da lafiyar mahaifa
Tags:
SIRRIN GYARAN JIKI