*🌿 MAGANI GA CIWON MARA DA CIWON AL’AURA*
*Abubuwan da ake bukata:*
- Citta (ginger) – cokali 2 (garinta)
- Kanunfari – cokali 1 (garinta)
- Tafarnuwa – guda 3 a daka
- Zuma – cokali 2
*Yadda ake hadawa:*
1. A tafasa garin citta da kanunfari da tafarnuwa a cikin ruwa na mintuna 10.
2. A tace ruwan.
3. A barshi ya huce kadan, sai a zuba zuma a ciki, a juya sosai.
*Yadda ake amfani da shi:*
- A sha kofi ɗaya sau 2 a rana – safe da dare.
- A ci gaba na kwana 5 zuwa 7.
*Fa’idodi:*
- Yana rage ciwon mara da ciwon gaba.
- Yana kawar da infection.
- Yana taimakawa wajen motsa jini da inganta lafiya.
*Lura:* Ba a amfani da wannan magani lokacin da mace ke haila ko ciki.
Tags:
SIRRIN GYARAN JIKI