Amfanin bawon kankana Wajan magancen matsalar sanyin

AMFANIN BAWON KANKANA WAJEN MAGANCEN MATSALAR CUTAR SANYIN MARA(INFECTION)AMFANIN BAWON KANKANA WAJEN MAGANCEN MATSALAR CUTAR SANYIN MARA (INFECTION)

ABUBUWAN DA ZAA NEMA

Asami kankana ta Naira Dari 100.

Tafarnuwa kunso 1.

Tsamiya sili 4.

Danyar citta guda 1.

Tumeric (kurkur) guda 4.

YADDA ZAA HADA

Sai ayanyanka su asa ruwa little 2 da rabi wato pure water 5.



Sai atafasa sosai kana atace arinka Sha na sati 2 insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan Nau in cutar sanyi kowani iri.



Harda Wanda kesawa kaji kamar kana da ulcer.

Asanar da wasu sbd ALLAH.

Post a Comment

Previous Post Next Post