Yan da Ake HADI CORNFLAKES

CORNFLAKES**


KAYAN HAƊI

Garin jar masara (corn maize powder)

Kwai

Baking powder

Gishiri



Procedure**



Dafarko zaki dauko garinki kwata kizuba a kwano kisa bakinga powder 1/2tsp kisa gishiri 1tsp sekisa kwai guda biyu sekisa ruwa ki kwaɓa da ɗan tauri seki ringa ciccirashi kina taɓawa kamar dai cornflakes amma yaɗanfi CORNFLAKES girma sbd yana ƙamjamewa idan yabushe idan kingama seki gasa a oven kokuma kishanya idan yabushe seki gasa shikenan kingama 😋



Note;

Kigasashi a ɗanyen shi yafi kuma kitabbatar baki cika ruwaba kuma kibarshi yabushe rayau

Idan kinyi daidai ☑️ zakiga daidai ☑️

Idan kuma bakiyi dai daiba ❎ ke kika sani 🤣



Se mun haɗe 💃💃😘

Post a Comment

Previous Post Next Post