*MOLATO SOAP*
sabulune wanda yakeda kyau yake gyara fata yake cire kurajen fuska kuma yake saka hasken fata sosai ana hadashine da sabulakai kaman haka:
(1)7 days whitening,loreal
(2)kojic guluta soap ko k brother soap
(3)gulutathione soap
(4)nano extra white soap
(5)carro White soap
(6) baby care soap
Idan kinsamu wadannan sabulan sai ki samu abunda ake kankare kubewa ki kankare su dukka sannan ki xubasu amaxubinki dan babban maxubi dai haka wanda zai dauke su dukka bayan kin hadasu amaxubi guda daya seki samo wannan powders din kaman haka:
(1)kojic powder kaman chokali biyu
(2) mulberry powder shima ki xuba kaman chokali biyu nashan kunun Yara
(3) licorice liquid powder shima kaman chokalin shan kunun yaran guda biyu
(4) snow white poweder shima kaman chokali biyu kixuba
(5)peak milk or powder is optional Duk wanda kikeso zaki iya sakawa aciki
(6) glycerin kuma ba powder bane ruwa ruwa ne zaki gansa turarene shi shima kixuba kaman chokali biyar
(7)xuma shima kaman murfi biyar haka
(8)sai exfoliation shi kuma acid ne shi kuma chokali uku zaki xuba acikin sabulunki
(9) lemon essentially shima zaki gansa akaramin kwalban maganin yara dan shikanma da abun xubawansa seki sakashi kaman abun guda biyu.
Bayan kingama hada wadanan abunbuwan seki gaurayesa duka da sabulanki aciki da hanunki zaki gauraya su sosai sosai su hade sabulankin seki bari ya kwana idan be miki laushin da kikeso ba se washe garin kiyi blending dinsa a blander dan yayu laushi sosai
toh sisters kunji yanda zaku hada molato soap dinku sabulune mekyau matuqan gaske duk sabulan gyaran jiki ba wanda yakaishi gyara jiki
Tags:
skin care products