Yadda ake hada turaren wuta da humra na (AUDUGA)
Yadda ake turaren wuta na auduga
Zaki samu auduga sai ki yayyafa mishi madaran turare kala 2 ko 3.amma ba jikashi jagab zakiyi ba amma dai ko ina ya samu shikenan saki samu kulba ki zuba ki rufe idan kika tashi Turara gida sai ki saka dan kadan zaki ga yana hayaki kamar itacen turaren wuta
Yadda aka Humran auduga
1 Auduga
2 Madaran turare kala 3 ko 4 wanda yayi miki dadi
3 garin misik amma wasu basa saka wa
Da farko zaki kawo audugar ki ki saka shi a roba babba sai ki kawo Madaran turare me yawa ki zu akan audugar.. amma fa yana shan madarar turare dayawa bayan kin zuba sai ki zuba misik amma shi ba dole ba amma karin kamshi ne shikenan kin gama. Sai ki barshi ya tsumu kamar humra sai ki zuba a cikin gulba idan ya kare kawai Madaran turare kawai zaki kara kusan Auduga da rike abu shikenan....hmmmm kamshi
Tags:
turaren wuta