watermelon and mango juice

MS-RAMADAN RECIPE 
 
🍉 🥭WATERMELON 🍉 MANGO🥭 JUICE

*Mangwaro
*Kankana
 *Madara
*Sugar 
*Flavour (optional)


Ki samu mangwaro ki yayyanka ki cire fatar ki saka tsokar a cikin blender ki sa ruwa kadan da sugar kiyi blending in yayi laushi se ki juye ki yayyanka kankana ki zuba a blender ki saka sugar ki markada ta itama in yayi sai ki hade su da na mangwaron ki sake markade su se ki tace ki sa madara da flavour a barshi yai sanyi.

Post a Comment

Previous Post Next Post