_Abuwanda yakamata ace kowace mace(matar_ _aure) tayi_ _kafin tashiga_ _bacchi shine_ 👉

👩‍❤️‍👨 _SIRRIN RIKE MIJI_ 🤵💋🔥

 _Abuwanda yakamata ace kowace mace(matar_ _aure) tayi_ _kafin tashiga_ _bacchi shine_ 👉 

 _Brush tawanke kowane sako da lungu na bakinta_ 
 _Wanka ta wanke kowane_ _sako da lungu da jikinta kamar Wanke hamata_ 
 _Wanke Kai da tsakanin         duwawu Wanke hq_ _da saka man zaitun a hq_ 
 _Saka turare or humra_ _sako da lungu na jikinki_ 
 _Saka kayan bacchi_ 

MAMAN zee❤️

Post a Comment

Previous Post Next Post