_Dabi'u 7 Da Zasu Iya Lalata Farjin Mace_*•

*_Dabi'u 7 Da Zasu Iya Lalata Farjin Mace_*
_Da akwai wasu halaye da dabi'u da mata da dama suke aikatawa wadanda suna iya cutarda gabansu sannu a hankali basu sani ba._

_Akasarin mata da suke aikata wadannan dabi'un ko dai suna sane suke aikatawasu, ko kuwa akwai jahiltar illar abunda suke yi._

_Ga wasu dab'iun har guda 7 da suke iya lalata gaban mace domin kula da kuma gujewa aikatasu._

_1: Wanke Farji Da Kowani Irin Sabulu- Mata da dama suna amfani da duk wani sabulun wankan da suka samu domin tsaftace gabansu. A maimakon haka suke illata kansu saboda rashin sanin irin sinadarin dake kunshe cikin wadannan sabulan da mata ke wanke gabansu da dasu._
     _Akasarin sabulan dake canza launin fata suna dauke ne da sanadarin da yake wasuke yiwa gaban mace illa. Don haka sai mata su kiyaye._

_2: Zama Da Jikanku Kaya- Musamman Matan da suke shiga rafi wanka ko tafkin wanka na zamani. Ko kuma ruwan sama ya daki mace har tayi tsamo-tsamo a jike._
   _A irin wannan yanayin mundin mace na zama wani lokaci da jikankun kayan a jikinta wannan yana haifara da warin gaba kuma yana iya sa mace illa idan bata kula saboda cututtuka na bacteria da zai iya shiganta ta farkayan_

_3: Kwanciyar Barci Da Matsantsu Wanduna- Wasu matan suna kwanciya ne da kayan dake matsaisu sosai, Wanda yakan hana iska ratsa farjinsu._             
   _Wannan ba dai-dai bane. Rashin samun giftawar iska a farjin mace na iya baiwa kananan cututtuka daman shiganta. Shi yasa likitoci da dama suke bada shawaran mata su daina kwanciya da kaya a jikinsu ko kuma su rika saka Wanduna da zasu sha iska._

_4: Yawan shan madaran yogurt ga mata- babban illa ne amma mata dama sun daukeahi abun shansu. A cikin sinadaren da ake hada madarar da ita an gano wasu masu dauke da sinadaren dake ciki da kai tsaye suke yiwa farjin mata illa. Idan mace tana yawan sha yana iya sa gabanta wari._
    _Madara da cin kayan itatuwa sunfi amfani a jikin mace mace maimakon yogurt._
_5: Shan Taba, Wiwi Ko Shisha- Wadannan nan shaye shayen kai tsaye suke lalata farjin mace saboda hayakin dake shiganta._
    _Shi hayaki kai tsaye yake shiga jikin mutum kuma ya zauna. Shi yasa duk mai shaye shaye irin na hayaki kana ganinsa zaka gane. Musamman taba sigari yana dauke ne da abunda take jawo warin gaban mace._

_6: Raahin Chanza Audugar Al'ada Akan Lokaci- Yana da kyau mace ta rika canza gunzugun al'adanta daga lokaci zuwa lokaci domin gudun kamuwa da cuta._
    _Akalla duk bayan awanni uku zuwa hudu mace ta canza kunzugunta._

_7: Kula Wajen Wanke Farji- Wasu matan idan sun tashi tsaftace gabansu suna cusa sabulu har can ciki wanda hakan yana yiwa gaban mace illa sosai.waje wajen gabanki wajen lungunan dake saman farji sune abun kula wajen tsaftacewa da sabulu._

_👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

 ☞ *_Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki_*
 ☞ *_Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa_*
☞ *_Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba_*

☞ *_Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu......._*
.
☞ _*Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar*_

☞ _*akwai maganin rashin saurin kawowa (release)*_
.
☞ _*akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,*_
.
_*Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za'a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria*_


Post a Comment

Previous Post Next Post