MAGANIN CIWON MARA LOKACIN AL'ADA*

*MAGANIN CIWON MARA LOKACIN AL'ADA*

As salamu Alaikum Warahmatullah 

Barkan mu da wannan lokacin. Yadda zaayi amfani da sassaqen bishiyar Tsamiyar Biri wajen magance matsalar ciwon Mara lokacin Al'ada.
Da farko Dai asamu Sassaqen Bishiyar Tsamiyar Biri da Ganyen Gwanda, a wanke su a sa tukunya a zuba ruwa sai Asa  gishiri kadan a tafasa. Zaa Rika Shan ruwan chokali 5 da Safe 5 da Rana 5 da Dare. In Sha Allahu zaa rabuda ciwon Mara ko ciwon baya lokacin Al'ada.

Post a Comment

Previous Post Next Post