MATA DA MAZA MASU NEMNA HAIHUWA.

MATA DA MAZA MASU NEMNA HAIHUWA.

Duk macenda konamjinda keneman haihuwa Allah baibadaba akwai yuwar kunada tiolet infection kokuma dattin mara ko sauran cututtuka da ke iya kama mahaifa ko alaura da ake iya dauka wajen saduwa.

MAGANI
Zaa samu doddoya ( scent leaf ) domin yana maganin sanyi sosae kuma yana wanke dattin mahaifa da kuma maganin sauran cututtuka daake dauka wajen saduwa.

Mata harda maza masu neman haihuwa kokuma ga mata wadanda idan akasamu cikin yanata barewa kada kudauki wannan faida da wasa in Allah yaso zaa samu biyan bukata.

Zaa samu doddoya ( scent leaf ) da ganyen magarya adakasu waje daya suyi gari arika diban cokali daya ana dafawa bayan ya tafasa sai atache azuba lemun tsami daya sai a kara ruwa kofi daya idan yadan huce sai asha kofi daya na ruwan da safe dakuma yamma to insha Allahu indai mijin ki yana lafiya cikin sheka daya zaki samu juna biyu.

Bugu da kari wannan faida tana amfani ga maza wadanda basa haihuwa sanadiyyar karanchin maniyyi. Idan sukacigaba da anfani da wannan faida zasu samu isasshen ruwan maniyyi dakuma kara inganta lafiyar maniyyinsu.

Bayan kun kammala karanta wannan sako kuchigaba da awatsama duniya shi domin yanuwa su amfana kuma muma tahakane zaku kara bamu karfin guiwar kawomaku wasu sabbin sakuna. Allah yabamu dacewa ameen.

Post a Comment

Previous Post Next Post