MFANIN HULBA GUDA (5) A AJIKIN DAN ADAM

AMFANIN HULBA GUDA (5) A AJIKIN DAN ADAM 
  
Ayi Sharing domin yan uwa su Amfana

(1) ana maganin ulser da garin hulba. idan aka hada hulba cokali daya da zuma mara hadi cokali daya asha duk bayan awa 10 insha allahu za asamu waraka           

(2) hulba tana taimakawa kan ciwon tari mai tsanani irin wanda baijin magani. to idan aka tafasa hulba ko azuba garin aruwan dumi minti 20 zuwa 30 sai asha. za asamu waraka da yardan allah              

(3) hulba tana karawa hanjin mutum karfi ta fuskar narkar da abinci. da kuma sauki wajen tafiyar sa.                     

(4) hulba tana taimakawa mazaje wajen basu nishadi. da kuma karin kuzari. musamman ta fuskar jima i. idan andaka yayan habba da yayan hulba sai azuba aruwan dumi. abarshi minti 20 ko 30 sannan asha in sha allahu kwana biyu zuwa uku zakaji chanji chanji ta fuskan jima i.                          

(5) hulba tana karawa mace girman nono da tsayiwarsa idan mace na shan man hulba cokali 6 arana tana shafe nononta da man insha allahu zataga abin mamaki.

Post a Comment

Previous Post Next Post