An wallafa wannan Bayani domin ilmi, Yana da kyau mai karatu ya karanta har karshe domin ya amfana.TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!​

An wallafa wannan Bayani domin ilmi, Yana da kyau mai karatu ya karanta har karshe domin ya amfana.

TSOTSON FARJIN MACE YAYIN SADUWA!!!​

Tambaya​‎: Ina matsayin shan azzakarin namiji ko tsotsar farjin mace yayin saduwa?

Assalamu alaikum Malan “Na kasance ina tsotsan azzakarin mijina, shi kuma yana wasa da gabana da harshen sa kafin mu sadu, ina matsayin haka a addinin musulunci?

Amsa​‎

To ‘yar’uwa hakan ya halatta, ba matsala a sharian ce, saboda an rawaito halaccin haka, daga magabata, daga cikinsu akwai Imamu Malik, saidai ya wajaba a tabbatar an tsaftace wurin musamman farjin mata, saboda a bude yake, sannan kuma wuri ne da ake yin haila, ake kuma zuba maniyyi, ga shi kuma yana kusa da wajan yin bahaya, wasu masana likitanci suna bada shawarar cewa : a dinga wanke wurin da gishiri kafin a tsotsa, saboda neman kariya.

Allah madaukakin sarki a cikin suratul Bakara aya ta: 223, ya kwatanta mace ga mijinta da gona, wannan sai ya nuna dukkan bangarorin jikinta ya halatta a ji dadi da su, in ban da cikin dubura wacce nassi ya togace.

​Allah ne mafi sani.​ 

Duba : Mawahibul-jalil sharhin Muktasarul Khalil 3\406

Pls share and like

Post a Comment

Previous Post Next Post