zA ku iya magance cutar Hanta da Qoda daga wannn SIRRIN.MGN CIWON HANTA ,DA QODA.MAFI INGANCIN WARKARWA INSHA ALLAH.

zA ku iya magance cutar Hanta da Qoda daga wannn SIRRIN.

MGN CIWON HANTA ,DA QODA.

MAFI INGANCIN WARKARWA INSHA ALLAH.

Asami yayan kankana kamar Rabin mudu sai dakeshi za a iya samasa garin hulba sbd shi Mai gareshi Inka daka zai dum dumkule ne inkasa masa hulba Saka sami garin, ko Kuma inka daka sai kashanya shi Amma a inuwa ka murmushe sai ka Debi cikin Dan karamin cukali 1 ka zuba cikin nonon Rakumi ko fitsarin sa akada asha da safe,

Hakama yayan gonda itama kayi kamar yadda kayiwa na kankana wato kayi garin ta.
Amma fa fitsarin rakumin fresh 1 akeso ba Wanda akadeba aka aje ba. Ya kunbara ya zama acid ba kasha yayima illa.

Saidai Wanda yayi aka Tara kasha,

Sbd ko lokacin da Annabin Rahma s.a.w yace ummina su sha fitsarin Rakumi saboda wata lalura da tadame su cewa yayi suje can inda ake kiwon karuman su zauna sbd dayi su sha fresh bawanda yake ajiyayye ba..

Za muci Gaba da kawo maku bincike iri iri gami CIWON HANTA DA QODA insha Allah in kuna tare damu.

Kuma lalle ku aikata Wannan inda halin da yana magance cutukan cin hukuncin Allah a sati 2.

Post a Comment

Previous Post Next Post