DUK MAI FAMA DA;-

DUK MAI FAMA DA;--
  kaikayin na fatar jiki ,
 amosanin ka ,
 korajan jiki Wanda sanyi ke haifarwa.
MA KYARO.
Kaikayi bayan anyi wanka.

 ta ga yadda zaiyi da Ikon Allah:-

Asami kwallon dabino adauraye, sai a zuba masa ruwa da yamma arufe da safe sai adura awuta ya tafasa sosai kana atace arinka Shan ruwan.
To za awaraka cikin hukuncin Allah.

Post a Comment

Previous Post Next Post