COMPLETE TREATMENT FOR ALL TYPES OF UTI (Urinary track infectionSharadin Shine Ayi Sharing πŸ””πŸ””πŸ””DUKKAN NIN CUTUKAN SANYI NA MATA.

COMPLETE TREATMENT FOR ALL TYPES OF UTI (Urinary track infection

Sharadin Shine Ayi Sharing πŸ””πŸ””πŸ””

DUKKAN NIN CUTUKAN SANYI NA MATA.

Kaikayin gaba.
Kurajan gaba.
Fitar farin ruwa.
Daukewar Sha awa.
Gushewar Ni'ima.
Kullewar mara.
Ciwon baya .
Fitsarin jini.
Fitsari Mai fita da zafi.
Warin Gaba.
Etc....

Duk mace Mai fama da 1daga cikin to ga yadda zata yi.

Garin bagaruwa cukali 3 
Kanwa cukali 2.
Gishiri cukali 1.
Tafarnuwa kunso 1.

Sai azuba ruwa daidai yadda za iya shiga azauna, sai atafasa sosai in ga gas ne minti 30 ,inko a itace ne awa 1. Amma tafarnuwa a kadaka ta ko agoga ta.

Kana atsiyaye atace azauna ciki na tsawon minti 15 Amma fa da dumi ba da zafi ba.

Sannan kuma Asami man zaitun.
Man tafarnuwa.
Man kwakwa.
Tafarnuwa.

Sai atoyasu ayanyanka tafarnuwa aciki.
Daganan sai ta samo audiga adangwali man ayi matsi ba za acire ba sai bukatar Hakan ta taso.

NA SHA.

✓ Kankana na ₦100.
✓ Tsamiya sili 4.
✓ Tafarnuwa kunso 1 babba.
✓ Turmeric (kurkur) gada 4.
✓ Jar Albasa Rabi.
✓ Citta gada 1.
✓ Ruwa pure water 6.

Sai atafasa sosai kana atsiyaye atace arinka Sha.  Amman fa Wannan hadin Banda Mace Mai ciki ko Mai shayarwa ko kankanin yaro baya Sha.

Mace Mai ciki ga nata.

Kankana na ₦ 100.
Tsimiya sili 4 Amma fa sabowar.
Tafarnuwa kunso 1.
 
Duk macen da take haka to zata waraka daga Dukkan matsalulin sanyi duk tsananin sa da yardar ALLAH. Masana magani sunce ba ayi wani magani ba Kamar sa.

Nan take zataga alamun In Sha Allah.

Post a Comment

Previous Post Next Post