Sirrin farin jini / فإدة المحبة)

(Sirrin farin jini / فإدة المحبة)
duk mai neman farin jini na jama'a ko Dan kasuwa ko buduruwar da take neman samari ko... Duk dai Wanda yake son ya samu farin jini ya rike wannan sirrin yagq ikon Allah yadda mutane zasu dinga nuna masa so da kauna.

Yadda akeyi

ranar alhamis da daddare Daren jumma'a ke nan sai mutum ya tashi ya karanta wannan ya adadin sunansa misali idan sunan ka muhammad ne adadin sa 92 kenan ko idan sunanki Aisha ce adadin sunanki 376 Kennan.

Duk wanda yake son wani yaso shi ko jama'a su so shi sai ya dinga karanta wannan ayar adadin sunan sa duk Daren jumma'a za'ayi mamaki sai ka bada labari.

Wannan sirrin muajarrabi ne

Ga ayar da hausa

(Wa al'qaitu alaika muhabbatan miniy)

Izinin salatin annabi
Allama Lukman Muhammad
Kira ko W

Post a Comment

Previous Post Next Post