*🌹COUPLES ARENA👩❤️👨🔞*
*Q & A SESSION🔞*
Question:
Slm dan Allah ina da matsala akan basir ne banajin dadin sex kuma Kwankwaso na yetamin ciwon inmuna Yi. advice pls
*🌹 Couples Arena👩❤️👨🔞*
*Answer:*
Tabbas binciken likitoci ya tabbatar da cewa matsanancin ciwon basir yana zama matsala ga mace a lokacin jima'i da mijinta. Don haka dolene ta yi kokarin shawo kan matsalar don more rayuwar aure a shimfidar miji.
Basir yana hana jin sha'awa, kuma yana hana samun gamsuwa lokacin jima'i.
It may affect your ability to become aroused, have an orgasm or enjoy sex without pain. Causes can be physical or psychological.
But abu mafi muhimmanci shine ki gane cewa shin dagaske kina da basir? Shin dagaske shi ya kawo maki wannan matsalar? Saboda akwai wasu cutukan dake hana jin dadin jima'i kamar ciwon sugar, ciwon zuciya, drug abuse da sauransu, don haka ki fara zuwa asibiti a gwada ki a san lalurar da kike fama da ita kafin a fara magani.
Maganar ciwon baya lokacin s*x wannan bashi da alaka da basir, saidai rashin motsa jiki, ko ulcer, ko wata cuta mai kama da haka.
Sai likita ya gwada ki ya gane lalurarki sannan zamu san shawarar da zamu baki. In sha Allah idan na samu lokaci zan yi dogon rubutu a kan matsalolin nan.
Thanks for reading.
🌹Couples Arena (Women only)👩❤️👨🔞
A yi min magana ta private don shiga group dinmu na WhatsApp.