.
KO KIN SAN COCA-COLA NA SA KIBA?
Yawan shan lemon kwalba musamman coke ko coca-cola yana kara nauyin jiki. You may gain weight gain & increase your risk of obesity.
A cikin coke akwai sinadarin sugar mai yawa (19g), amma kuma babu fiber gaba daya, babu protein, babu wani fats mai amfanar da lafiya. Don haka yawan consuming din sugar yana kara taiba ko kiba ko a ce nauyin jiki, sannan shan coke dayawa zai iya kawo miki diabetes.
Akwai sinadarin high fructose corn syrup wanda shima bincike ya tabbatar da yana kawo obesity.
Da yawan sidaran da suke cikin coke basu amfanar da jiki, a guji shan lemon kwalba a koda yaushe.
Thanks for reading.
.
.
👩❤️👨 Couples Arena (Female Only)🔞