KICIRE KUNYA KI NUNAWA MIJINKI SOYAYYA YAR UWA_______

KICIRE KUNYA KI NUNAWA MIJINKI SOYAYYA YAR UWA_______

Jima’i bashi ne soyayya ba❌ farantawa miji Tare da yimasa duk abinda yakeso, nunawa mijin soyayya boyayya hakuri iya zama da juriya shine soyayya😍

Kidaina tunanin kisan Kullum kina kuna sex da mijinki shine soyayya 
Akwai ma’auratan da Sai suyi sati basuyi sex ba Amma Kullum cikin gamsar da juna suke wajan romance tare da yin karamar kissa wajan jawo hankalin namiji 😘
💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
Abinci mai dadi tareda da share masa kuka a lokacin da yake cikin damuwa yanada ga cikin abinda zai kara miki soyayya tsakanin ki da mai house 🏡 
💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
Kwalliya tare da gyaran jiki nataka muhimmiyar rawa wajan kara so da kauna tsakanin ma’aurata 
Kiyi kwalliya mai kyau kisa kaya masu bayyana surar jikinki wanda idan gida ya ganki bananarsa 🍌 zata shi💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐

Hakuri da juriya yar uwa yanzu zaman aure gabadaya hakuri ne idan ma baki hakuri a gidan miji ba kika fita to zakiyi shi a gida duk rashin dadin zaman aure 
Zama gidan miji yafi mutunci Kiyi hakuri Kiyi addua a dukkan halin da kika samu kanki Allah zai dubeki ya share miki hawaye 

💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
Iya gado my sister be good on bed 🛌 yazamana duk wata hanyar dazaki bi ki ja hankalinsa a kan gado kinsani style na sex kala kala duk ki koyesu domin samun zaman aure mai Dadi tsakaninki da mijinki 
Idan yau ya hau kanki to gobe kema ki haukansa woman on top knn 
Idan kikai masa goho yau to gobe kuyi akan akan tebir ko akan kujera ki iya salo kala kala domin samawa kanki rayuwar aure mai kyau 😊😊

💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
Ladabi da biyayya kizama mai biyayya ga mijinki idan baya son abu to karki 
Idan yace Kiyi to Kiyi😊
My sister kusan halin mijinki sanann kisan irin zaman dazaki dashi domin samun zaman aure mai kyau 

Allah ya bamu ikon yiwa mazajan mu biyayya 
Marasa aure Allah yabasu 

Maijidda bello ✍️

@💐💐💐SIRRIN YA MACE  GROUP 💐💐💐

@everyone@everyone

Post a Comment

Previous Post Next Post