Maganin Dafin cizon maciji da na Guba a Sauƙaƙe.Akwai macizai dayawa waɗanda ke da zafin dafi waɗanda idan suka sari mutum kai tsaye sai lahira.

Maganin Dafin cizon maciji da na Guba a Sauƙaƙe.

Akwai macizai dayawa waɗanda ke da  zafin dafi waɗanda idan suka sari mutum kai tsaye sai lahira.

Idan aka samu Wanda maciji ya Sara ko Kuma Wanda yasha Guba kawai  a samu Sassaken iccen Kashu (Cashew) sai a Saka a Baki a tattauna shi idan aka tattauna sai a haɗiye Ruwan, Amma kada a haɗiye tukar sassaken. Yin hakan zai narkar da Dafin nan take Ko da kuwa Mesa (anaconda) ce ta sare ka idan kayi hakan da izinin Allah za'a narkar da Dafin cizon macijin.

Kuma ana iya samo Sassaken iccen Kashu din a ajiye a gida ko gona Koma a wajen aiki idan irin hakan ta faru sai a dauko wannan Sassaken iccen Kashu din a Saka a chikin ruwa idan ya ɗan jiƙa sai a tattauna a hadiye Ruwan a zubar da tuƙƙar insha Allahu za'a dace.

Allah ya Kara yi mana kariya daga sharin abin cutarwa.

A turawa yan uwa su amfana

Post a Comment

Previous Post Next Post