ADDU'AR SAMUN MIJI NAGARI KO SAMUN MACE TAGARI, DOMIN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA ALLAH TA'ALA YA DAURA AUREN SAYYIDA FATEEMA DA SAYYIDI ( S A) ALI ( AS)

ADDU'AR SAMUN MIJI NAGARI KO SAMUN MACE TAGARI, DOMIN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA ALLAH TA'ALA YA DAURA AUREN SAYYIDA FATEEMA DA SAYYIDI ( S A) ALI ( AS)

        Assalamu alaikum warahamatullah wabarkatuh amincin Allah ya tabbata agareku yaku mutanen cikin gida masu imani Barkanku dawar haka barkanku da wanan lokaci barkanku da wanan babbar rana mai albarka da daraja 🙏

Inshallahu kamar Yadda kwanaki muka dauki alkawari cewa ranar  ga zul hajji zamu bada da addu'ar samun miji nagari ga iyayenmu mata mai matukar tasirin gaske, harda addu'ar samun mace Tagari ga maza , saboda nuna farin cikinmu ga wanan rana da kuma taya masoyinmu annabinmu murnar wanan rana domin wanan rana tazama unforgettable day awajen dukkan Musulmi, domin kowa ya shaida cewa Allah ne da kansa ya daura wanan auren su kuma Mala'iku suka zama shaidu, muna rokon Allah Ta'ala daya sadamu da Alkhairin daje cikin wannan rana Amin 🤲

Allah muna tawasul da wanan Babbar rana mata masu neman miji Allah kabasu miji nagari dan matsayin Sayyida zahara salamullahi alaiha da sayyidi Aliyu ( AS ) Amin 🤲🤲

GA YADDA ADDU'AR TAKE 👇
      Anayin alwala a zauna ayiwa Annabi salati sau 100 sai ayi niyya akan Allah yabaki miji nagari, Saiki 👇
( Wa alkaitu alaika muhabbatan minni) kafa 1111 ko 313 

Inshallahu kullum AKEYIN wanan aikin inshallah miji nagari zai bayyana ko mata Tagari zata bayyana da yardar Ubangiji bana shakka ko kwankwanto akan wanan aiki domin ansha jarrabawa ana samun biyan buƙata, 

Kar ayi wasa da wanan sirrin ikwani ajarraba kuma ajira sakamakon Ubangijin inshallah za'a samu biyan bukata da yardar Ubangiji, 

IZININ wanan aikin shine anyiwa Annabi salati domin tayashi murnar zagayowar wanan babbar ranar auren diyar wato maulaty zahara'salamullahi alaiha Amin 🤲❤️🌹

Allama Lukman Muhammad ✍️
Kira ko WhatsApp 09116380835

Allahumma salli Ala muhammad wa Ali Muhammad ✍️💞❤️

Post a Comment

Previous Post Next Post