SHIN MENE MENOPAUSE? Lokacine da yake nuna cewa mace ta daina haihuwa sanadiyyar daukewar jinin Ala’Ada gaba daya.

SHIN MENE MENOPAUSE? 
Lokacine da yake nuna cewa mace ta daina haihuwa sanadiyyar daukewar jinin Ala’Ada gaba daya. 

Menopause yana fara wa daga shekara 40 zuwa sama

Ana tabbatar da cewa mace ta shiga menopause yayin da tayi wata 12 ba tareda ta ga aladar taba.

ALAMUN MENOPAUSE SUNE:
👉🏼Mace zata daina ganin jini Alada 
👉🏼Bushewar Gaba
👉🏼Yawan Jin Zafi na cikin jiki
👉🏼Wasu sukan rasa isasshen bacci
👉🏼Bushewar fata 
👉🏼Wasu Matan gashin kansu yana zubewa 
👉🏼Gumi da daddare 

MEYA KAMATA MACE TAYI YAYI MENOPAUSE 

Wannan Menopause abu ne dayake faruwa yayin da mace ta manyanta. Maana kusan ko wace mace a rayuwar ta in da rai da lafiya zata zo matakin da zata shiga menopause ba cuta bace.

Amma yana da kyau mace ta kula da lafiyar ta  domin kuwa a irin wannan Lokacin mace takan saurin kamuwa da lalura Kamar su:
- [ ] Ciwon Zuciya
- [ ] Ciwon Kafa
- [ ] Yawan fitsari
- [ ] Daukewar Sha’awa
- [ ] Kiba 

Munada gynecologist ( likitan mata a Bestchoicespecialisthospital)

#healthiswealth #womenhealth #menopause  #womenreproductivehealth #bestchoicespecialisthospital #bestchoicehospital

Post a Comment

Previous Post Next Post