Wannan hadin maganin da zaku yi yana magance fitar maniyyi da wuri da karancin maniyyi, don haka koda kana da isasshen gaba zaka iya hada shi domin kara yawan maniyyi da lafiya.

Wannan hadin maganin da zaku yi yana magance fitar maniyyi da wuri da karancin maniyyi, don haka koda kana da isasshen gaba zaka iya hada shi domin kara yawan maniyyi da lafiya.

Abubuwan da zaku nema domin yin wannan hadin maganin mai inganci suke kamar haka.

(1) – Albasa Babba.

(2) – Tafarnuwa.

(3) – Zuma.

Da farko za’a samu Albasa wadda jikinta yayi ja, za’a samu guntu guda daya madaidaiciya, sai a samu Tafarnuwa guda 10, sai a bare kowannensu a yanka shi kanana.

Sai ka hadasu da ruwa rabin kofi ka gauraya, bayan haka sai a zuba a cikin kofi sannan a zuba zuma rabin kofi kadan a hada a sha babban kofi safe da dare har sai an gama.

Insha Allahu duk wanda yayi wannan hadin maganin zai sami biyan bukatarsa da ikon Allah.

MAGANIN SANYI MAI FITAR FARIN RUWA DAGAGABAN MACE KO NAMIJI WATO GLORIA.

Ga masu fama da ciwon sanyi mace ko namiji wanda farin ruwa yake fita daga gaban su, to ga wani hadin ingancaccan magani wanda zai warkar musu da matsalr su da ikon Allah.

Abubuwan da za’a nema domin hada maganin gasu kamar haka.

(1) – Saiwar Tumfafiya.

(2) – Kanunfari.

(3) – Tafarnuwa.

(4) – Citta.

(5) – Jarkanwa.

Ga kuma yadda za’a hada su idan an samo wadannan abubuwan da muka lissafa.

A tafasa saiwar tumfafiya da jar kanwa da ragowar kayan hadi, to insha Allahu wannan karshen maganin sanyin ne mai amfanarwa.

Post a Comment

Previous Post Next Post