Duk wanda baya iya jima'i awa 1 kawai ya shafe Azzakarin sa da wannan.πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’ KARFIN MAZA DA SAURIN KAWOWA HANYA MAFI SAUKI.πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’

Duk wanda baya iya jima'i awa 1 kawai ya shafe Azzakarin sa da wannan.

πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’

 KARFIN MAZA DA SAURIN KAWOWA HANYA MAFI SAUKI.

πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’

 zamu sanarda yanuwa dake fama da wannan matsalar magani fisabilillah batare da an kashe kudi dayawaba duk wanda yabi wannan hanyar insha Allah zai samu biyan bukata.

 πŸ’§  Na farko za'a samu man zaitun amma a tabbata an samu mai kyau sai asamu tafarnuwa sai cire wannan fatar ta bayanta sai daddatsa ta sannan a zuba cikin man zaitun din.

πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’

Amfanin yin jima'i ga lafiya

   A rufe sosai bayan kwana biyar sai a bude a zuba man zaitun din kadan saman azzakarin sai a cigaba da murza azzakarin da man kimanin minti goma kaji kamar zaka kawo to kada kabari ka kawo domin idan kakawo bazaimaka aiki ba.

  sai ka daina hakanan zaka cigaba da yin haka har tsawon sati daya daga nan insha Allah zaka ga chanji sosai dan Allah masu wannan matsala su jaraba.

 Yadda ake kara girma tsawo da kauri na Azzakari

 wannan hanya zasu sha mamaki sannan duk wanda yasamu wannan sako yazama wajibi watsama duniya dumin yan uwa su amfana da wannan faida.

πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’πŸ«’

Allah yasa mu dace.

Share πŸ””

Post a Comment

Previous Post Next Post