MAGANIN SANYI
Ana samun garin girfa ko Qirfat ko kuma Ince cinnamon, ana diban karamin cokali asha a ruwan xafi da safe kafin aci komai domin magance matsalolin sanyi. Musamman masu matsalar farin ruwa da kuma kaikayin gaba ko jin zafin saduwar aure.
Domin samun hadadden maganin ana iya mana magana , wannan maganin na cinnamon kowa yana iya yi maza da mata yara da manya.