SHAYIN AYA DA GORIBA

SHAYIN AYA DA GORIBA

Ka Nemi Aya Amma busassa Mai kyau daidai bukata sai ka Nemo garin goriba wacce aka sai ka hade waje daya ka nika sai sun niku sosai sai ka tankade ka nemi ruwan dumi daidai girman kofin da kuke gani sai ka sanya cokali uku manya a ciki ka fifita da kyau sai ka Sha.
Zaka Sha da safe da Kuma lokacin shiga ,bacci.

Maganine Mai karfi Mai dandano Mai amfani ga ilahirin gangar jiki da ruhi.

1.Yana buda kwakwalwa.

2.Yana narka abinci nan take idan aka sha bayan an ci abinci.

3.Yana karawa namiji karfin mazakuta.

4.Yana kara wa namiji yawan ruwan maniyi

5.Yana Kara lafiyar jima'i da sha'awa ga ma'aurata sai arika sha akai akai.

6.Yana Kara energy da cire kasala a ji garau a jiki.

7.Yan karawa macce ruwan dumi 

8.Yana karawa zuciya lafiya da karfin aiki.

9.Yana wanke hanjin ciki da suka cushe saboda ciye ciye ba maiko da zaki.

10.Yana Maganin kumburin ciki da tsuwar ciki da zafin ciki da kullewar ciki.

11.Yana samarda kwayoyin halittan haihuwa na Mata da maza.(sperm and ovum)

12.Yana maganin rama a jiki

13.Yana kara yawan immunity da karfin aiki.

Yana yakar cutukan daji na cancers 

14.Yana maganin kurajen ciki dana cikin Baki natural vitamin C ne Mai karfi.

Idan dai maganine garanti ba yabon Kai ba wallahi shafinmu muna da ingantattun magun gunna inshallah.

A nemi magunnan mu ga sauki ga ingnci.

Alhamdulillah

Post a Comment

Previous Post Next Post