AIKI DA LURA.

AIKI DA LURA.

Asali zuciyar mace kyakkyawa ce,nagartacciya, wadda babu komai a cikin ta sai haske tare da kyautatawa ga dukkan wanda ya shigo rayuwar ta, bata san cin amana ko ha'inci gami da yaudara ba, Idan har kaga zuciyar mace ta rikide daga asalinta na kyawu da nagarta zuwa gurbatacciyar da take ha'intar dukkan wanda ya shigo rayuwar ta, to ka duba farkon lamarin, zaka samu namiji ne ya jagoranceta zuwa ga gurbacewa, amman zuciyar mace bata taba gurbacewa ba tare da sanya hannun namiji ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post