Dᴏᴍɪɴ NɪsʜᴀᴅɪWata matace mijinta ya tambayeta rancen 1000 zaiyo musu cefane, sai tace bata da ita. Sai ya fita daga gidan.

.                         Dᴏᴍɪɴ Nɪsʜᴀᴅɪ
Wata matace mijinta ya tambayeta rancen 1000 zaiyo musu cefane, sai tace bata da ita. Sai ya fita daga gidan. 
Ba a dadeba sai ga wani yaro ya shigo gidan ya kawo tallan maganin mallakar miji da kuma hanashi kara aure ko wanne dubu 1000. 

Sai matar ta dauki guda guda biyu. (ya kama 2000 Kenan).

Layune guda biyu, yaron yace bayan awa daya ta kwance ta jik'a a ruwa ta bawa megidan  yasha. 

Aikuwa tana kwance kullin farko sai taga an rubuta "Allah ya baki ikon yiwa mijinki biyayya". 

Sai ta kwance na biyu sai taga an rubuta "daga mijinki baban falmata yau cefananki harda tantakwashi zan kawo miki" 

😄😄😄😄😄😄😄

Post a Comment

Previous Post Next Post