Wannan fa yana faruwa kuma a wannan zamani wannan abu yazama ruwan dare a wuraren zaman maza dakuma mata.

Wannan fa yana faruwa kuma a wannan zamani wannan abu yazama ruwan dare a wuraren zaman maza dakuma mata.
Daywan lokachi akan samu jalissa ta maza dazaga yanzaman kallon matane kokuma wajen gaisuwa sai azauna aita kallon masu shiga damasu fita. 
👉🏿nadan tambaya shin meke haifarda hakan sai nasamu cewa wasu matanma sosuske akallesu 😳shiyasama bi hanyar daba maza ?

Wasukuma sukace wanan abune da mazakeyi dabaya yiwa mata dadi saboda hakama wasusuke saka Niqabi 

Wasukace gaskiya wannan lamari yana konamasu rai shiyasa bamason fita saboda wannan lamari baya musudadi dan wani lokachinma kinaji ana tsigarki haka zakiyi haquri kiwuce. 

Amma 930pm in sha Allah zamu tattauna Akan wanan maudu'in. 

Mata kuke jawo hakan?

Shin kunason hakan shiyasa kuke bi layilayin majalissu?

Hakan yanamuku dadi ?

Mene Mafita❓❓❓

Post a Comment

Previous Post Next Post