Damuwa.
Dayawan mutane sunacikin Damuwa Amma rashin neman hakikanin Bakin zare yakan dawwamar dasu cikin ita wannan Damuwa.
Mafiyawan Mutane matsalar ko Damuwar su Abune maisaukin magani Amma fargaba da zurfinciki yakan zama silar rashin warware wannan damuwa din.
Amma kuma kullum cikin tambaya suke da Neman Adu,ar warware Wannan Matsalar.
Tonima ga Tambaya ?
Kila wani yace adu'a .
Saimuce Gaskiya ne Adu,a Amma yana bukar aiki bayan adu'ar mene aikin.
Shine gano bakasudin Matsalar sunan ka yaqeshi dazuciya dakuma aiki sannan kai adu'ar Allah ya karfafeka.
Amma Wanda yake cikin damuwa kuma baya iya gayawa kowa Damuwar sa to bai shirya fita cikin wannan Damuwar ba!
Kila waniyace nabayyana sirrina.
Saimuce ba gamegarin mutane kasamu kafadama damuwarka ba sanan ba kowane yakeda gurbataccen Tunanin dakake tsammaniba saboda sabodahaka wanda yakeda damuwa yanada Amini yanada Malami yanada wanda ya yarda dashi babu wani Abunda wa'anan bazasujiba kafadamu gaskiya da zuciya daya subaka shawara kai aikida ita sanan kai Adu'ar neman sauki ga Allah.
Amma idan kace atayaka da Adu,a kuma bakabar abunda yake jefaka cikin damuwa ba kokuma baka fadawa kowaba ba'asan damuwarka bakaiwa kanka adalchi ba Adu,ar dai makamin muminiche ko'awanne hali Ammah kazama mai Adu'a da aiki Zaka samu Rabauta