YADDA AKE ICE CANDY 🍬🍬icea candy dai wats kankara ce me Dan karan dadi Kuma tana bukatar freige ga Mai yinta domin kuwa sai tayi kankara take da dadin sha

YADDA AKE ICE CANDY 🍬🍬

icea candy dai wats kankara ce me Dan karan dadi Kuma tana bukatar freige ga Mai yinta domin kuwa sai tayi kankara take da dadin sha

MATERIAL (kayan bukata)

condensed milk ( madarar iloka)
Evaporated milk ( madarar ruwa ko wace iri).
Constarch
Sugar
Leda
Food colour

METHOD

Dafarko Zaki samu tukunyar ki Mai tsafta ki aza ruwa kamar kofi daya babba sai ki samu constarch dinki kamar karamin kofi  rabi sai ki xuba cikin rowa ki motsa sai ki aza tukunyar samar wuta kita motsawa zakiga yayi kauri kamar koko sai kizuba madar ilokan ki yadda kikeso sai kisa madarar ruwa gwangwani daya sai kisa sugar yadda zai ji sai ki motsa ya motso sosai sai ki sauke daga saman wuta in Mai kala biyu Zaki ko uku sai ki sabu robobi guda uku ki raba shi Kashi uku ki zuba mashi kalolin da kikeso sai kisamu ledar ki kixuba kalar farko sai ki xuba ta biyu har ta uku sai ki daure ledar kisa a frexer yayi kankara sai sha.

NOTE
 Kaurin da yayi shi zai hana kalolin su hade sannan food colour din irin na cake Sana

Post a Comment

Previous Post Next Post