AMFANIN ALOEVERA GUDA BIYAR.1- Aloevera Na Maganin Kowace Irin Matsalar Fata. Ku matsa Ruwan Ga inda kuka toye Ko Susa Ko kuraje masu wahalar Magani.

AMFANIN ALOEVERA GUDA BIYAR.

1- Aloevera Na Maganin Kowace Irin Matsalar Fata. Ku matsa Ruwan Ga inda kuka toye Ko Susa Ko kuraje masu wahalar Magani.

2- Shayin Alovera Na kara karfin Kwakwalwa da Inganta kaifin Harda.

3- Shayin Aloevera Ya Rage Kiba Ga masuson Rage Nauyi.

4- Shafa Aloevera Na Maganin Kumburin Jiki da Maganche Ciwon Gabobi.

5- Idan Ka Karanta Kayi Sharing Ga Mutane Shima Yanda Matukar Amfani Don Wasu Zasu Amfana.

Post a Comment

Previous Post Next Post