AMFANIN KAYAN ITATUWA A JIKINMU* *INGANTATTUN MAGUNGUNA**※ sirrin ※ rike ※miji ※*☏

*AMFANIN KAYAN ITATUWA A JIKINMU*

   *INGANTATTUN MAGUNGUNA*

*※ sirrin ※ rike ※miji ※*

🍯 Zuma tana kara karfin gani idan aka hada ta da kwalli aka sa a ido.

🍯 Zuma tana maganin kwarkwata idan aka goga ta a kokon Kai.

🍯 zuma tana maganin kodewar Rana da kyasfi idan aka goga ta a fuska.

🍯 Zuma tana Kara karfin dasashi, musamman kananan yarda idan aka goga musu a bakinsu.

🍯 shan Zuma yana Hana yawan yin fitsari, musamman masu kukan yin fitsari a kai- a Kai.

🍯 Zuma tana daure ciki, ba zaka rika jin saurin jin yunwa ba.

🍯 Zuma tana bude jijiyoyin magudanan jini.
 
🍯 yaron da bashi da baki wato Wanda ya Kai munzalin da zai Fara magana Amma bayayi, to Sai a samu Zuma da gishiri a hada a rinka sa masa a karkashin harshensa zuwa wani lokacin Ana yi to insha Allah bakinsa zai bude.

🍯 idan aka samu ruwan ruman aka kwaba da Zuma a rinka kwalli dashi to shima yana kawo karfin gani.

🍯 Zuma tana bada kariya ga hakora, idan aka hada ta da Khal Sai a yawaita kuskurar baki da ruwan.

🍯 Zuma tana gyaran gashi idan aka goga ta.

🍯 zuma tana magajin saifa.

🍯 Zuma tana maganin shawara idan aka hada ta da ruwan Khal aka sha.

🍯 Zuma tana maganin yawan hawaye a idonsa, to ya samu za'atar ya tafasa shi da ruwan Sai ya wanke idanun da ruwan.

🍯 idan Ana fama da makero to a samu khardal a hada da Zuma a rinka gogawa a makero safe da yamma.

🍯 domin samun tsiyayewar jinin haila tas, to a samu hulba da zuma Sai a tafasa shi a rinka sha.

🍯 maganin mura a samu man zaitun da lubban zakr Sai a hada da Zuma a rinka sha cokali daya da safe da yamma.

 *🥒KOKOMBA ( CUCUMBER 🥒*

🥒 con kokomba yana maganin kishirwa.

🥒 cin kokomba yana maganin ciwon Kai.

🥒 cin kokomba yana anzigo fitsari ayi tas.

🥒 amfani da kokomba yana maganin shawara.

🥒 kokomba yana maganin kwarkwata Sai a goga a Kai.

🥒 kokomba tana maganin dishi-dishi baki a fuska mutum Sai a rinka gogawa.

🥒 kokomba tana maganin kaikaiyin fata Sai a rinka gogawa.

🥒 Mai fama da zafin fitsari Sai yayi amfani da kokomba yana ci.

🥒 kokomba tana maganin maleriya ( malaria ).

🥒 Mai fama da zafin ciki to Sai ya goga kokomba cikinsa kamar lalle da daddare zuwa Safiya.
🌿

Post a Comment

Previous Post Next Post