Female onlyMatan da ke famada ramewar naman gabansu ko Wanda sukeson Girman nono

Female only

Matan da ke famada ramewar naman gabansu  ko Wanda sukeson Girman nono

Abubuwan da ke ciko da naman gaban mace. Wanda suke famada  ramewa.  Naman gabansu Ku jarraba zaku samu biyan bukata da yardar Allah.  Ku siyo abubuwan dai dai gwargwado 

 yana kuma matse gaban mace sannan yana saukar da ni’ima ta wani fanni kuma yana ciko da nono mace.

 Nonon rakumi
↠ Dabino
↠ Kwakwa
↠ Apple
↠ Ayaba
↠ Zuma
↠ Man hulba

Yadda zaki hada da farko zaki tafasa nonon rakumin ki ya huce sai ki jika dabinonki ki cire kwallayen ki hada shi tare da apple da Ayaba sai ki markada idan ya markadu sai ki zuba zuma ki zuba man hulba ki juya shi sosai sai ki zuba a cikin fridge yadda ba zai lalace ba sai ki
rinka sha a kullum sai ki samu man hulba kina shafawa a gaban nk da  nononki zaki sha mamaki. Allah yasa mudace
DOMIN AMSAR INGANTTATUN MAGUNGUNAN MUSULUNCHI 

!!!

Post a Comment

Previous Post Next Post