MAGANI A GONAR YARO" Shin Idan kunci kwai (Egg) Zubar da Bawon kukeyi ?

"MAGANI A GONAR YARO" 

Shin Idan kunci kwai (Egg) Zubar da Bawon kukeyi ? 

Idan Amsa Itace "Eh" to karku kara zubar da Bawon kwai, Idan kun tara Bawon kusami Mazubi Mai kyau Da tsafta, kuzuba Ruwa, Sannan ku kawo Bawon Kwain, kuzuba Aciki sannan ku tabbatar kun Barshi Ya kwana Acikin Ruwa Mai tsabta, Yanda Zai Jika Sosai,

Sai ku Nemi Blander, ko turmi Wankakke ku Markade Bawon kwan  da kuka Jika a Ruwa Mai tsabta, Sannan Sai Kunemi Garin Masara wacce Ba'a Surfa Ba, Ku Hada Da Wannan Nikakken Bawon kwan ku Jujjuya Shi Ya Hadu Sosai, sai Ku Nemi Mazubi kuzuba.

   Idan kuna da fridge kusa Aciki yasami Awa 3 ko 4 Idan Babu kunemi kankara kuzuba kurufe.

Bayan 3 to 4 hrs Sai ku fito Dashi, ku zubar a Bola,

Nace Ku Zubar A Bola😎

Eh Ku Zubar Nace😎 
Idan Ba'a Zubar Ba  Me Za'ayi Dashi? Ni ma kaina binsan me kuke shirin yi da shiba 😂

Abin Sadakar Na Yafe, Basai Kun Bada Ba.🥴🥴🙄😀😀

Post a Comment

Previous Post Next Post