HADADDEN MAGANIN GYARAN NONO MAI SAUƘIN HAƊAWA 


Wannan haɗine mai saukin gaske,yana da matuƙar tasiri sosai yana ƙara girman nono sosai,cikin ƙanƙanin Lokaci.


Sannan ga ƴan'mata waɗanda basuyi aure ba,yana hana nono zubewa,idan kina amfani dashi insha Allah breast ɗinki zasu kasanc

Ga waɗanda breast ya zaɓe ma'ana ya kwanta suyi amfani dashi na tsawon sati biyu zuwa uku zakusha mamakin yadda zasu ciko su tashi insha Allah.


Sannan yana magance matsaloli irinsu sanyin breast,ciwon breast da dai sauransu,sannan yana ƙara ruwan nono sosai gamai shayarwa.


YADDA ZAKU HAƊA MAGANIN 


Kunemo wannan kwallon dake jikin iccen tumfafiya ga hotonshi nan kasan rubutun nan,bayan kunne moshi sai ku shanyashi a cikin rana,batare daya fashe ba,idan ya bushe sai ku dakeshi ya koma gari,bayan kun dakeshi ya koma gari,zakuga akwai wata kamar  yana yana a cikin sa,ita kaɗai zaku cire bayan kun dakeshi,sai kunemo ɗanyan (man shanu)ku haɗasu waje guda a kwaɓasu sai adunga shafawa a nonnon,uwar gida zakisha mamakin yadda breast zai ciko tamkar na budurwa,wannan maganin cikin ƙan ƙanin lokaci yake kama jiki kuma baya da wata illa insha Allah.


GARGADI


WANNAN MAGANIN BA'A SHANSA KAWAI SHAFAWA AKE YI.