MAGANIN SANYIN MARA MAI TSANANI FISABILILLAH:🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿DAN ALLAH KUYI SHARE πŸ””:

MAGANIN SANYIN MARA MAI TSANANI FISABILILLAH:
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
DAN ALLAH KUYI SHARE πŸ””:

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.

A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.

ALAMOMIN SANYIN MARA:

1. Dauke sha'awa:

2. Fitar farin ruwa daga gaba:

3. Tsagewar farji:

4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:

5. Saurin inzali:

6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:

7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:

8.fitar kuraje a baki da makogaru:

ABINDA ZA'A NEMA:

1. ganyen zogale( moringer)🌿

2. Ganyen raihan(basil)🌾

3. Kanun fari(clove)πŸ’Š

4. Citta(Ginger)🌰

5. Tafarnuwa (Garlic) πŸ§„

YADDA ZAA HADA.

πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…

Za'a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niΖ™e su,suyi laushi.

Za'a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i

Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.

Za'ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1. 
πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…πŸ§„πŸ§…

Post a Comment

Previous Post Next Post