Amfanin jiƙa ƙafafu cikin ruwa da gishiriRabin kofi na gishiri a cikin baho da ruwan

Amfanin jiƙa ƙafafu cikin ruwa da gishiri

Rabin kofi na gishiri a cikin baho da ruwan zafi, a jika na tsawon daya bisa uku na sa'a (minti 20) har sai ruwan ya huce, yana da fa'idodi masu yawa:
Yana kawar da zugi da radadi, yana rage kumburi, yana kara inganta gudanar jini, yana rage wari ko kawar da wari. yana da antifungal da antimicrobial Properties.

✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam

Post a Comment

Previous Post Next Post