Cima Kala 10 Da Ake Bukatar Duk Magidanci Ya Cisu A Kullum:

Cima Kala 10 Da Ake Bukatar Duk Magidanci Ya Cisu A Kullum:

SHARE šŸ‰

#Bincike 
Kuzari, sha'awa da karfin gaban namiji yana ta'allaka ne ga irin abincin da yake ci.

Ganin yadda Jima'i abune mai bukatar kuzari wajen aiwatar da shi, hakan yazamewa maza Magidanta dole su rika kula da abunda suke ci.
Ga wasu cimaka guda 10 da masana suka gano idan magidanci zai cisu a kullum zai kasance cikin , sha'awa, kuzari da karfin gaba:
#Tsangayarmalamtonga 
1: Ayaba
2: Dabino
3: Kwakwa
4: Kankana
5: Namijin Goro
6: Danyen Madara
7: Aya
8: Waken Soda
9: Ganyayyaki
10: Rake
#Bincike
Wadannan masana da kuma likitoci sun tabbatar da cewa cimaka ne da suke dauke da sinadaren da suke karawa maza karsashi kusantar iyalansu.

Post a Comment

Previous Post Next Post