Amfanin Ya'yan kashu(cashew/الكاجو)

Amfanin Ya'yan kashu(cashew/الكاجو)

Wani masanin ilimin tsirai mai suna         " Peter Abraham(بيتر ابراهيم ) ma zaunin qasar masar 
Yayi bayani game da amfanin yayan kashu 

(1)maganin ciwon olsa ( ulcer/(القرحة المعدة )

Yadda ake amfani dashi za'a sami yayan kashu ayi garinsa sai adebi rabin cokali azuba acikin madara na gari sai asha , kulluma akeyi zuwa 
Sati 2 inshaallah zaa samu waraka

Noted:- mace mai ciki kada tayi amfani dashi 

Ariqa turawa(share) domin amfanuwar al-umma 

🍃🍁

Post a Comment

Previous Post Next Post