SUNANSA MINANNASAna saidashi a islamic centre ko wajan

SUNANSA MINANNAS

Ana saidashi a islamic centre ko wajan masu kayan kamshi, ana sarrafashi ta hanyoyi daban daban domin domin magance matsalolin jiki na maza da mata harda kananan yara. 

A wannan bayanin zamuyi magana akan yadda ake amfani dashi domin magance matsalar sanyi na mara wanda mutane da dama suke fama dashi a tare dasu.

Kayan hadi 

Minannas
Kaninfari 
Dabino 

Yadda ake hadawa

Ana samun minannas kamar gwangwani daya, Kaninfari rabin gwangwani sai dabino sanayya, inda za'a gyara dabino a fidda kwallayensa a hadasu guri daya gaba daya a daka ko a nika yayi gari sosai. 

Ana shan karamin cokali a shayi ba madara safe da yamma kullum, tsawon sati 2 inshaAllahu duk sanyi dake jikin mutm zai rabu dashi da yardar Allah.

Post a Comment

Previous Post Next Post